Written by Muhammad Babaya Asha,Translated by Aliyu Hussaini.

BBC Media Action za ta horas da Yan jarida 42 dake aiki da Kananan Tashoshin FM 7 a jihohin shiyyar arewa maso gabas game da yadda za ta ilamantar dasu hadari da yake tattare da dauko labarai cikin yanayin fashewar nakiyoyi.

Taron bada horon zai maida hankalu ne akan jihohin da za’a aiwatar da shirin da suka hada Borno da Adamawa da Yobe.

A jawabin da ya gabatar wajan ganawar da suka yi da Shugabanin Tashoshin Radion da al,’amarin ya shafa a Abuja,Daraktan BBC Media Action a Nigeria Mr Lekan Onasanya ya bayyana makasudin taron shi ne kaddamar da manufofi da kuma ayyukan da mahalartansa za su yi.

Sauran sun hada musayar bayanai da Kuma aiwatar da dabarun yadda za su tunkari aiki da kuma karfafa hadin guiwa tsakanin madu ruwa da tsaki.

Tashoshin FM din da aka zaba sun hada Tashar Radio da Talabijin ta Borno da Dan Dal Kura Radio da Fombina FM Yola da Nas FM Mubi da Wetlanf FM Gashua da Hukumar lada labaran Yobe da SMk Radio.
Dukkanin Shugabanin Tashoshin Radion sun sha alwashin aiki da BBC meadia Action domin samun nasara.tare da bada tabbacin cewa a shirye suke don zabo maaikata domin cmma nasarar burin da aka sanya a gaba.

A cikin jerin abubuwan da aka gudanar a taron sun hada gabatar naurorin kwamfuta samfurin laptop da naurorin nadar sautin murya da naurar miacro phone da baturan adana wutarr lantarki wato power bank da flash drive da kayan aiki makamantarsu ga daukaci Tashoshin FM

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You May Also Like

No Pressure Will Make Me Defect to APC – Governor Bala Mohammed

By Isiyaka Ismail Wunti Governor Bala Mohammed of Bauchi State says no…

Bauchi Governor Raises Alarm Over Removal of Railway Sleepers in Alkaleri, Tafawa Balewa

Bauchi Governor Raises Alarm Over Removal of Railway Sleepers in Alkaleri, Tafawa…

Retirement: Bauchi NLC Women Wing Rolls-out Plans for Members

  By Aminu Gambo Adamu. Women wing of the Nigeria Labour Congress…

Renewed Hope Initiative uplifts 250 Elderly in Bauchi State.

  By Zainab Garba Musa. The Wife of the President, Senator Oluremi…